Nade-naden gwamnati
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce nada shi minista da aka yi ba abu ne da ya shirya ba. Ya yi godiya ga shugaban kasa Bola Tinubu kan damar da ya ba shi.
Kasashen Kamaru da Rwanda sun yi garambawul ga rundunar tsaron kasashensu yayin da ake fuskantar juyin mulki a kasashen Nahiyar Afirka da dama bayan na Gabon.
Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sake yin wasu sabbin muhimman naɗe-naɗe a gwamnatinsa. Mai magana da yawun shugaban cif Ajuri Ngelale ne ya sanar.
‘Yan Kaduna ta Kudu sun kawo shawarar wanda za a ba Minista. Ana so Abdulmalik Durunguwa ya zama Minista yadda aka samu Isiah Balat da Nenedi Usman daga Kudana.
Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya yi shagube ga dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabiu Kwankwaso, cewa ya ta kamun kafa don ya zama ministan Abuja.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roki ministoci da su yi aiki tukuru ga jama'a inda ya bukace su da su fada masa gaskiya idan ya yi kuskure a gudanar da gwamnati.
Kungiyar Matasa Musulmai a Kudancin Kaduna sun koka kan yadda Gwamna Uba Sani na jihar ya nuna wariya a mukaman da ya raba na gwamnati, sun bukaci ya yi adalci.
An bayyana cewa a shirye Shugaba Bola Ahmed Tinubu yake ya kori duk wanda bai yi abinda ya dace ba cikin ministocinsa. Kakakin shugaban ƙasar Ajuri Ngelale.
Ministar Al'adu a Najeriya, Hannatu Musa Musawa ta musanta bayanin da ke yawo a kafafen sadarwa cewa ta yi martani game da rashin saba doka na Hukumar NYSC.
Nade-naden gwamnati
Samu kari