Nade-naden gwamnati
Injiniya Abubakar Momoh ya zama Sabon ministan Neja-Delta a Najeriya. Momoh ya bayyana Sanata Adams Oshiomhole a matsayin wanda ya kai sunansa zuwa Aso Rock.
A makon nan ne Jam’iyyar APC ta gudanar da zabe, an samu sababbin Shugabanni 6 da za su rike NWC, su taimakawa Abdullahi Ganduje bayan wasu sun bar mukamansu.
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu zai sake zabo Kwamishinoni da zai nada. Mai girma Gwamnan ya aika sunayen mutane 39, amma an dawo masa da wasu 17 a yau.
Kamar yadda Hukumar RMFAC ta yanka, a albashi akwai, Minista ya na samun N650,135.99 a wata. Alawus da gwamnatin tarayya ta ke biyan Minista sun kai biliyoyi.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa ba da tallafi ga al'umma ba shi da wani amfani idan aka kwatanta da gyaran tituna a fadin Najeriya baki daya.
Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana yadda zai Mu'amalanci sabbin ministocinsa da ya rantsar don tabbatar da cewa sun yi abinda ya dace. yace.
Nyesom Wike ya yi magana da harsen Ingilishin Pidgin cewa zai hada shugaban AEPB da tashin hawan jini, Sabon ministan ya fadawa ma’aikatansa wahala ta gan su.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa da shi da dan uwansa Badaru Abubakar za su bai wa marada kunya ganin yadda ake ta cece-kuce kansu.
Hannatu Musawa ta fadi babban abin da za ta fara da shi bayan zama Ministar tarayya, a gefe guda kuwa CBN zai bincike likin kudi da sabuwar Ministar ta rika yi.
Nade-naden gwamnati
Samu kari