Aikin Gwamnatin Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan makudan kudade na alawus N25,000 ga likitoci da sauran ma'aikantan lafiya na Tarayya bayan fara yajin aiki.
A matan da za su zama Ministoci akwai tsohuwar kwamishina, Dr. Anite Uzoka, Betta Edu, shugabar mata a APC, sai Hon. Nkiru Onyejiocha da Uju Kennedy Ohaneye.
Baya ga irinsu Nasir El-Rufai, ysohon Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya na cikin jerin Ministocin Bola Ahmed Tinubu da aka karanto a majalisar dattawa a yau.
Da alama Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da shawarar Gwamnonin APC wajen rabon mukamai. Gwamnan Jigawa ya ce sun tofa albarka a jerin Ministocin da za a nada.
A matsayinsa na Mai ba shugaban majalisa shawara, Jackson Akpabio ya ce za a san wadanda za su iya zama Ministoci, ya nuna ya ci karo da sunayen da za a gani.
Yadda ake cewa iya kudinka iya shagalinka, to yanzu za a zo iya wahalarka, iya kudinka. Dr Folasade Yemi-Esan ta ce ana kokarin fito da wannan tsari nan da 2025
Bola Tinubu ya janye sunayen wasu da ya yi tunanin ba mukamin Minista. Shi dai Akawun majalisa ya ce takarda ba ta shigo hannunsu daga fadar shugaban kasa ba.
Jihar Kano ta yi rashin manyan mutane biyu, Alhassan Dawaki da Zubaida Damakka waɗanda tsofaffin kwamishinoni ne a lokacin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje.
Gwamna Charles Chukwuma Soludo ya yi bayanin abin da Gwamnoni su ka tattauna a Aso Rock, ya bada misalin yadda ya rage barnar kudi da shawarar da aka kawo a NEC
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari