Labaran Kwallo
Tsofaffin 'yan wasan Najeriya akalla biyar ne suka nuna sha'awar neman zama kocin tawagar Super Eagles bayan kwantiragin Jose Peseiro ya kare a kwanakin baya.
Dan uwan fitaccen tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves ya karyata labarin cewa kaninsa ya kashe kansa a gidan yari bayan yanke masa hukunci a kasar Spain.
Babban mawakin duniyan ya rasa $600, 000 a sakamakon rashin nasarar Francis Ngannou a dambe. Anthony Joshua ya gwabje Francis Ngannou mai shekara 37.
Bayan rasuwar jarumin fina-finan Nollywood, tsohuwar mai tsaron ragar tawagar Super Falcons ta Najeriya, Bidemi Aluko-Olaseni ta riga mu gidan gaskiya.
Mai horas da 'yan wasan Najeriya Super Eagles, Jose Peseiro, ya kammala aikinsa a matsayin mai kocin ƴan kwallon ƙasar nan bayan kwantiraginsa ya kare jiya Alhamis.
'Yan wasan Najeriya sun taka rawar gani a gasar AFCON da aka gudanar a kasar Ivory Coast, wannan rahoto ya tattaro wadanda suka fi samun kudi a kungiyoyinsu.
Ba Paul Pogba ne na farko a harkar kwallon kafa da ya taba amfani da sinadaran karin kuzari ba, akwai wasu ‘yan wasan kwallon da aka taba kamawa da irin laifin.
An dakatar da 'dan wasan Juventus, Paul Pogba daga buga kwallon ƙafa na tsawon shekara hudu bisa samunsa da laifin amfani da sinadarai masu kara kuzari.
Hukumar kwallon kafa ta kasar Saudiyya ta dakatar da dan wasan kungiyar Al Nassr, Cristiano Ronaldo kan nuna rashin da'a yayin wasa a karshn mako.
Labaran Kwallo
Samu kari