Labaran Kwallo
Shahararren dan kwallon kafar Najeriya, Ahmed Musa ya zama jakadan bankin Jaiz. Kyaftin din na Super Eagles ya roki masoyansa da su bude asusu da bankin.
Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Hukumar kwallon kafa ta jihar Delta, ta tabbatar da rasuwar shahararren dan wasan kwallon kafar Najeriya, Gift Atulewa, wanda ya rasu yana da shekaru 38.
Faruk Koca, tsohon shugaban Ankaragucu, an yankewa hukuncin fiye da shekaru uku a kurkuku saboda naushin alkalin wasa a wasan Super Lig, wanda ya jawo fushin duniya.
Manchester United ta tabbatar da ƙarisowar sabon kocin da ta ɗauka, Ruben Amorim, sannan an sallami kocin rikon kwarya da ƴan tawagarsa yau Litinin.
Dan wasan gaba na Super Eagles Ademola Lookman ya samu kuri’u daga kasashe 17 inda ya zo na 14 a neman lashe kambun Ballon d’Or na 2024 da maki 82.
A can baya tsohon ‘dan wasan Man Utd, Paul Pogba ya karbi addinin Musulunci. Pogba ya ba da labarin tasirin abokansa wajen karbar addinin da yake kai yau.
Gwamnatin tarayya ta bada tabbacin cewa ‘yan Najeriya mazauna kasar Libya suna cikin koshin lafiya kuma suna gudanar da harkokinsu na yau da kullum.
Kungiyar kwallon kafar Manchester United nada sabon koci, Ruben Amorin. Man United ta kashe £9.25m wajen sayen sabon kocin wanda ya fito daga Sporting.
Labaran Kwallo
Samu kari