Zaben Shugaban kasan Najeriya
Hukumar EFCC ta samu nasarar cafke wasu maƙudan kuɗaɗe da ake zargin za ayi amfani da su wajen siyan ƙuri'a a jihar Legas. A gobe ne dai za a yi zaɓen 2023.
A yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, wata cibiya tayi nazari kan wasu muhimman abubuwa da zasu taka rawa a zaɓen na gobe.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun farmaki gidan wani jigon siyasar jihar Ribas, sun kone kayayyaki masu daraja a cikin gidan da ke birnin Fatakwal a Kudancin kasa.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi Allah wadai da kisan ɗan takarar sanata na jam'iyyar Labour Party, Cif Oyibo Chukwu, a Enugu ta Gaɓas ana dab da zaɓe.
Yanzu muke samun labarin yadda wata mata ta rasu bayan halartar wani taro kan zaben 2023 da ke tafe nan kusa. An bayyana cewa, ba a san silar rasuwarta ba.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP yana daya daga cikin mutanen da za su fafata a zaben ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Shugabannin jam'iyyar Labour Party (LP) na jihohi sun caccaki ɗan takarar shugaɓan ƙasa na jam'iyyar, Peter Obi. Sun ce ba zai yi nasara ba a zaɓen ranar Asabar
Rundunar yan sanda jihar Rivers ta bakin kakakinta Grace Iringe-Koko ta tabbatar da kama Chinyere Igwe, dan majalisar tarayya na Rivers da kudin kasar waje.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta bayyana cewa ta haramta zuwa da wayar salula inda ake kaɗa ƙuri'a a lokacin zaɓe. Shugaban hukumar shine ya sanar da dokar
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari