Zaben Shugaban kasan Najeriya
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama wata dattijuwa yar shekara 73 da wasu mutum biyu bayan samunsu da katin PVC 20 a Benin
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya ce jam'iyyarsu ta PDP za ta karbi sakamakon zaben da aka yi a ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu da tsarkakkiyar zuciya.
Duk da Atiku yana takara, Peter Obi ya tike Jam’iyyar PDP da Kasa a Kauyen Adamawa. Labour Party ta samu gagarumar nasara kan jam’iyyar PDP a mazabar Muchalla.
Wata baiwar Allah mai ɗauke da juna biyu, Shamsiyya Ibrahim, ta yanke jiki ta fadi a layin zabe a Tsafe, Allah ya mata cikawa yayin da aka kaita Asibitin garin.
Za a ji labari cewa Jam’iyyar LP ta doke Asiwaju Bola Tinubu da Atiku Abubakar a rumfunan zabe har 10. Sakamakon da ake samu ya nuna LP tayi kokari a Legas.
Dino Melaye, mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na Atiku-Okowa ya ba wa marada kunya ya kawo wa maigidansa ,Atiku, akwatinsa.
Wasu 'yan daba sun kone dukkan kuri'un da aka kada a wata rumfa ta jihar Edo. Rahoto ya ce an zabi Peter Obi ne, wannan yasa 'yan daba suka fusata suka kone ta.
Wani bidiyon da muka samo ya nuna yadda ake amfani da wutar fitila wajen haska wurin zaben shugaban kasa da aka yi a yau jihar Bauchi. Ga dai bidiyon a ciki.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wasu 'yan dab sun farmaki motar jami'an hukumar EFCC yayin da suka fito don yin aikin sintiri a babban birni na Abuja.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari