Zaben Shugaban kasan Najeriya
Ko da ba a kammala tattara kuri’un zaben 2023 ba, za a ji Hadi Sirika ya na sa ran sun yi galaba. Hadi Sirika ya ce Asiwaju ya lashe zabe tuni. #Jagaban2027.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Zamfara ta sanar da sakamakon zaben da ya gudana ranar Asabar da ta shige, Bola Tinubu ne jagaban su Atiku Abubakar
Za a ji labari Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da sunan Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Jam’iyyar NNPP
Wasu miyagun ƴan daba sun farmaki wajen tattara sakamakon zaɓe inda suka hana a bayyana sakamakon zaɓen a jihar Plateau. Lamarin ya tayar da hankula sosai.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Bauchi, inda ya doke Bola Tinubu na jam'iyyar APC.
Sheikh Mansur Sokoto ya fadi abin da ya gani wajen zaben 2023 a Sokoto. Shehin na Musulunci ya koka cewa an zo da dabaru domin hana mutsnr yin zabe a Sokoto
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bukaci shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Mahmood Yakubu da ya soke zaben shugaban kasa na ranar Asabar.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa na 2023, Legit.ng ta samar da jerin jihohin da dan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu ya lashe.
INEC Ku Daure, Ku Cije Akan Gaskiya Karku Bari Matsin Lamba Yayi Tasiri Akan Ku - Atiku Abubakar Ya Fadawa INEC ta Hannun Na Daman Sa'a Yakin Neman Zabe a Abuja
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari