Zaben Shugaban kasan Najeriya
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya bada umurnin haramta duk wani nau'in zanga-zanga a jiharsa. Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida da tsaro ya sanar.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Katsina. Atiku ya samu ƙuri'u fiye da Tinubu na APC a jihar.
Atiku Abubakar ya samu kuri'un da za su taimaka masa a zaben Shugaban kasa. Dan takaran PDP ya lallasa jam’iyyar APC mai-ci a duka kananan hukumomin da ke Gombe
Babban jami’in da ke tattara zaben jihar Delta bai gamsu da sakamakon zaben Ika ta Arewa maso gabas ba. 30, 105 aka tantance, amma mutum 31, 681 suka yi zabe
Mahara da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne a jihar Ogun, Michael Yomi Agboola, wani dan gani kashe nin Tinubu, sun yi wa mahaifiyarsa duk sun kona motarsa
Labarin da ke shigo mana ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa na Labour ne ya lashe zabe a karamar hukumar Suleja ta jihar Neja a Arewarmu ta Tsakiya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ka ƙasa watau INEC ta ce tuni sakamakon zaben shugaban kasa daga kananan hukumomi 10 cikin 20 suka kariso zaure a jihar Ogun .
Yanzu muke samun labarin yadda jam'iyyar Labour ta yi nasarar samun kujerar majalisar wakilai ta tarayya a Najeriya. An bayyana sunan dan takarar da ua ci zabe.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi wa Tinubu fintinkau a jihar Osun, ya lashe zaɓe a kananan hukumomi 18 cikin 23 .
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari