Zaben Shugaban kasan Najeriya
Kungiyar mayu da matsafan Najeriya sun kirayi 'yan kasar akan su taya zababben shugaban wato Bola Ahmed Tinubu da addu'ar samun nasarar cika alkawuran da yayo
Peter Obi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), ya musanta cewa ya sanya labule da Bola Tinubu. Obi ya ce labarin ƙanzon kurege ne kawai.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya shawarci manyan yan takarar shugaban ƙasa, waɗanda Tinubu ya buga da ƙasa su dawo a hada hannu don ci gaba.
An ja hankalin hukumomin tsaro da su kara tsaurara matakan tsaro ga zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima saboda barazana.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya gabatar da sabuwar hujja a kotun karar zaben shugaban kasa inda ya ce Bola Tinubu dan Guinea ne.
Jigon NNPP, Abdulmumin Jibrin ya jawo abin magana a dalilin ziyarar da ya kai wa Bola Tinubu. Kafin ya koma wajen Rabiu Kwankwaso, Jibrin yana tare da Tinubu
Daga cikin abubuwan da za su shiga littafin tarihin Najeriya shi ne a ranar 29 ga watan Mayun 2023, Musulmi zai mika mulki ga Musulmi, sai bana aka taba gani ba
Peter Obi ya zargi INEC da magudi saboda APC ta zarce a mulki. Lauyan da ya shigar da kara a madadin Jam’iyyar LP ya ce bayanai sun tabbatar da an yi masu coge.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya mayar da martani da Bola Tinubu, zababben shugaban kasa kan kiransa wanda ya saba fadi zabe.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari