Zaben Shugaban kasan Najeriya
Shugaban matasan jam'iyyar APGA na kasa ya koma mai ba da shawara ga Atiku Abubakar kan zaben 2027. Eze-Onyebuchi Chukwu ya bukaci Atiku ya hakura da takara.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore ya bayyana cewa yana zargin an daɗe da rubuta sakamakon zaben 2027, ya ce babu sauran dimukuradiyya.
Jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ɗan takarar da ya nemi tikiti a zaɓen 2019, Chief Charles Udeogaranya ya ayyana shirinsa na sake neman takara a zaɓen 2027.
Duk da ya sha musanta batun, an wayi gari da fastocin takarar shugaban kasa na gwamna Seyi Makinde, wasu matasa ne sun manna su a wurare daban-daban a Kano.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Adewole Adebayo ya bayyana cewa ba zai janye wa Atiku Abubakar takara ba ko da ya yanke shawarar sauyaa sheka zuwa SDP.
Yayin da siyasar 2027 ke ƙara kankama, wasu manyan Arewa ƙarƙashin kungiyar Northern Bridge Builders Forum, sun ce Shugaba Bola Tinubu ne zaɓinsu a 2027.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na SDP, Adewole Adebayo ya nesanta jam'iyyar daga shiga wata tattaunawar haɗaka ko tura El-Rufai a matsayin wakili.
Atiku, Obi da El-Rufai sun amince su koma jam'iyyar ADC domin hada karfi da karfe da sauran 'yan adawa tare da fuskantar APC a zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce ƴan Arewa za su sa Bola Tinubu da gwamnonu a sikelin duka halin da suke ciki a yankin.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari