Zaben Shugaban kasan Najeriya
An ji Jam’iyyar PDP ta rasa Mataimakin Shugaban Jam’iyya, ana tunanin zai tsallaka APC. Shi kan shi ‘dan siyasar yace ficewarsa daga PDP za ta ba mutane mamaki
Jaridar Punch ta ruwaito cewa masoyan na Tinubu sun yi wannan aikin ne a gaban Daraktan Likitoci, Dokta Lasisi Muyideen da wasu manyan ma’aikatan asibitin.
A jiya aka ji labari shugaban kungiyar nan ta Northern Elders Forum (NEF) ta dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi yace Arewa ba ta da wani ‘dan takara a 2023.
Za a ji labari cewa wani tsohon sakataren jam’iyyar LP ta nasa, Dr. Kayode Ajulo, ya bayyana cewa ba a lashe zabe daga samun shahara a shafukan sada zumunta.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Dakta Goodluck Jonathan ya ce ba zai goyi bayan kowa ba a babban zaben shekarar 2023, Premium Times ta rahoto. Tsohon shugaban ka
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya ce Najeriya ta kama hanyar gangarawa mulkin kama karya. Tsohon shugaban kasar ya bayyana hakan ne a wurin ta
Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kantawatau, INEC, za ta saki sunayen dukkan yan takaran da zasu yi musharaka a zaben kasa na shekarar 2023.
Ziyarar da Rabiu Musa Kwankwaso ya kai zuwa garuruwan Lokoja da Ogbonicha a Kogi ba suyi armashi ba, ya gamu da ‘yan iska da suka rika jifarsa da ledojin ruwa.
A jiya ne aka ji Ifeanyi Arthur Okowa ya zargi ‘Dan takaran shugaban kasa na jam’iyyar LP, watau Peter Obi da kokarin ci da addini a 2023 saboda shi Kirista ne.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari