Zaben Shugaban kasan Najeriya
Tsohon ministan sufuri, Ebenezer Babatope, ya ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ba a zaben shekarar 2023.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya bayyana asalin dalilin da ya sa ba zai taba iya sace kudin gwamnati ba ko da kuwa a wani hali yake.
Yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), Usman Alkali Baba, ya yi tsokaci game da faruwar zaben, inda yace sam babu wata barazana
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya shawarci matasan Najeriya da su zabi wadanda za su karfafa zaman lafiya da hadin kan kasar nan a babban zabe mai zuwa.
Gabannin babban zaben 2023 mai zuwa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso ya kai ziyara jihar Benue inda ya kaddamar da ofishin kamfen.
Wani kamfanin bincike na shirin yiwa masu neman takarar shugabanci a kasar gwajin gano makaryata gabannin babban zaben 2023 don zabar nagartattun shugabanni.
Tikitin takarar shugaban kasa na Peter Obi a jam'iyyar Labour Party a halin yanzu yana fuskantar barazana bayan rikici da ke faruwa a jam'iyyar a Legas. Wani ra
Jam'iyyar African Democratic Congress, ADC ta dakatar da Dumeni Kachikwu, dan takarar shugaban kasarta. Hakan na zuwa ne awanni bayan da Kachikwu ya goyi bayan
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana nadamarsa kan goyon bayan shugaban kasa na yanzu, Muhammadu Buhari a 2015. Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari