Zaben Najeriya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi Allah wadai da kisan ɗan takarar sanata na jam'iyyar Labour Party, Cif Oyibo Chukwu, a Enugu ta Gaɓas ana dab da zaɓe.
Hukumar zabe ta saki jadawalin adadin mutanen da rijistarsu ta cika don mallakan katin zabe da kuma kada kuri'a a zaben 2023 mai gabatowa a watan Febrairu.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP yana daya daga cikin mutanen da za su fafata a zaben ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Shugabannin jam'iyyar Labour Party (LP) na jihohi sun caccaki ɗan takarar shugaɓan ƙasa na jam'iyyar, Peter Obi. Sun ce ba zai yi nasara ba a zaɓen ranar Asabar
Rundunar yan sanda jihar Rivers ta bakin kakakinta Grace Iringe-Koko ta tabbatar da kama Chinyere Igwe, dan majalisar tarayya na Rivers da kudin kasar waje.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta bayyana cewa ta haramta zuwa da wayar salula inda ake kaɗa ƙuri'a a lokacin zaɓe. Shugaban hukumar shine ya sanar da dokar
Wasu fusatattun matasa sun kaiwa tawagar motocin gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a birnin Maiduguri. ZagoZola Makama ya ruwaito wannan labarin..
Duk a Cikin Shirye-Shiryen Da Take yi, na Gudanar da Sahihin Zabe Karbabbe Gwamnatin Tarayya ta Garƙame Iyakokin Najeriya, Domin Gudanar da Babban Zaɓen Ƙasa.
An Shirya gudanar da babban zaɓen shugaban ƙasa a ranar Asabar a Najeriya. Akwai jerin jihohin da ake hasashen manyan ƴan takara 4 za su lashe babu ko tantama.
Zaben Najeriya
Samu kari