Zaben Najeriya
Oby Ezekwesili, tsohuwar ministar ilimi a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci Atiku Abubakar ya dena yi wa yan Najeriya karya
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce zai share rashawa da almundahanar kudi idan ya ci zabe.
Shahararren Malamin addinin musulincin nan na jihar Kaduna, Sheikh Dakta Ahmad Gumi, ya roki Musulmai su hada kai su zabi yan takara masu nagarta a zaben 2023.
Da farko an yi niyya Umar Musa Yar’adua ne zai zama shugaban yakin neman zaben Ibrahim Babangida. Amma a karshe Olusegun Obasanjo ya dauko Gwamnan ya gaje shi.
Yan takarar shugaban kasa a Nigeria sun bazama neman kuri'un yan yankin arewa maso yammacin Nigeria, domin sune suke da rinjayen kuri'u mafi yawa a kasar..
A wajen taron NESG Bola Tinubu mai takara a jam’iyyar APC ya gabatar da manufofin da yake da shi a bangaren tattalin arzikin kasa daga janye tallafi zuwa bashi.
Dan Takarar Shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu yace batun tsadar rayuwa, matsalar mai da dai sauransu sunzo karshe ana zabarsa a shugaban kasa
Mamman Daura ya tona yadda aka tafka magudi, aka murdewa Muhammadu Buhari zabe. Malam Daura ya na ganin murdiyar PDP ce ta hana su nasara a 2003, 2007 da 2011
Za a ji Shugaban PCC na Imo bai yarda da Emeka Ihedioha ba, ya ce 'dan siyasar yana cikin wadanda ake ganin su na yaudarar ‘dan takaran PDP, Atiku Abubakar
Zaben Najeriya
Samu kari