Zaben Najeriya
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da ɗage tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. INEC ta ɗage tattara sakamakon, sai zuwa nan da anjima.
Gamayyar Jam'iyyun Siyasa na PDP, LP, ADC Sun Buƙaci Shugaban Hukamar INEC mai Zaman Kanta Da yayi Murabus Tare Da Kira A Sake Sake Sabon Zaɓen Shugaban Kasa
Hukumar zabe ta kansa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana zaben sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya da na mazabar Gusau/Tsafe a matsayin ba kamalalle ba.
Bayan kwashe sa'o'i a layi ana ka'da kuri'u, an kammala zabe a wasu runfunan zabe a fadin tarayya kuma tuni an kammala kirga kuma har sakamako sun fara fitowa.
Charles Adias, jami'in da ke tattara sakamakon zabe na jihar Rivers ya dakatar da aikinsa sakamakon barazana da yace ana yi wa rayuwarsa kan zargin magudin zabe
Kwamitin kamfen Atku/Okowa ya bukaci hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta soke dukkan kuri'un da aka tattaro kawo yanzu kuma a sake sabon lale har sai an gamsu
Duniya Daman Masu Iya Magana Sun ce: Duniya juyi juyi ce wai kwaɗo ya jishi a cikin ruwan zafi Yanzu Gwamna Lalong Ya Tunkuyi Ƙasa a Takarar da Yayi Ta Sanata
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe mafiya yawan kujerun ƴan majalisar tarayya a jihar Jigawa. Gudaji Kazaure yasha kaye a zaɓen na ranar Asabar.
Kakakin hukumar yan sanda a jihar Kano, Sp Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana yadda wasu yan bangan siyasa suka hallaka mutum biyu da wuta da ransu a Kano.
Zaben Najeriya
Samu kari