Zaben Najeriya
Duk da cewa babu wata doka a Najeriya da ta hana tsofaffin gwamnoni neman zama sanatoci, amma manazarta na ganin kamar sun mayar da abun al'adar su.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, da wasu manyan ƴansiyasa kamar Sanata Abdul'aziz Yari sun fara yunƙurin yadda za a kawar da APC.
An taba samun mace da ta hau kujerar Gwamna a tarihin kasar nan, yanzu mata 6 za su dare wannan kujera har da Akon Eyakenyi wanda Sanata ce a majalisar dattawa.
Bayan kammala binciken kwakwaf, Gaskiya ta bayyana kan zargin wawure dala miliyan 6.2 daga bankin CBN da aka cire da saka hannun bogi na Buhari a 2023.
Kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Babayo Akuyam da mataimakinsa Ahmed Abdullahi sun yi murabus daga mukamansu bayan dawowar Suleiman da Dahiru.
Bincike ya nuna cewa rahoton da ke yawo cewa shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, Mahmud Yakubu, bai yi nadamar sanar da nasarar Bola Tinubu ba
A ranar Alhamis ne ‘yar takarar mataimakiyar gwamnan jihar Legas ta jam’iyyar LP, Islamiyat Oyefusi ta fice daga jam’iyyar saboda manufofin jam’iyyar da suka sauya.
Hafiz Naeem Ur Rehman ya ki yarda ya tafi majalisa, yake cewa murdiya aka yi domin ganin ya lashe zabe. Hafiz Naeem Ur Rehman ya ce ba zai hau kujerar haram ba.
Yayin da ake neman sauya tsarin mulkin Najeriya, fitaccen dan kasuwa a Kano, Aminu Dantata ya magantu kan tsarin da ya dace da kasar a halin da ake ciki.
Zaben Najeriya
Samu kari