Jihar Edo
Yayin da rikicin gwamnatin Edo da shugabannin ƙananan hukumomi ke ƙara tsananta, ciyamomi 2 da ƴan majalisarsu watau Kansiloli 13 sun fice daga PDP zuwa APC.
An samu tsautsayi inda mutane da dama suka samu raunuka kan rigimar shugabancin kananan hukumomi a jihar Edo, inda aka tsige shugabanni guda biyu.
Shugabar ƙaramar hukumar Egor s jihar Edo ta yi watsi da matakin wasu kansiloli na sauke ta daga kan kujerar mulki, ta ce hakan ya saɓawa kundin tsarin mulki.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ya tallafawa mutanen Edo ta Arewa da buhunam shinkafa, ya taya ƴan Najeriya murnar kirismeti da sabuwar shekara.
Gwamnan Edo ya rantsar da shugabannin riko duk da hukuncin kotu, yayin da Antoni Janar ya jaddada cewa dakatarwa na shugabannin iko ne na kansiloli kawai.
Hon Ojezele Osezua Sunday, mamba a majalisar dokokin jihar Edo ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki ranat Litinin, 23 ga watan Disamba, 2024.
Babbar kotun jihar Edo mai zama a Benin City ta maido da ciyamomi da mataiamkansu da majalisa ta dakatar, ta ce a bari sai ta yanke hukunci kan karar da ake gabanta.
Gwamnatin Bola Tinubu ta kalubalanci Majalisar dokokin jihar Edo kan dakatar da shugabannin kananan hukumomi guda 18 da mataimakansu a ranar Talata.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa watau EFCC ta aika sakon sammaci ga dakatattun ciyamomi 18 na kananan hukumomin jihar Edo.
Jihar Edo
Samu kari