Hukumar EFCC
Hukumar Hana Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zangon Ƙasa, EFCC, ta yi nasarar kama wani uba da ɗansa a bisa zargin yin zamba cikin aminci na Naira biliyan N5bn.
Daga barin kurkuku, Joshua Dariye ya fallasa yadda ya kashewa PDP kudin da ake zargin ya sata. N266m cikin kudin da ake zargi na sata sun tafi ne a yakin zabe.
A jiya Ibrahim Magu ya samu lambar yabo na musamman a Abuja. A wajen bikin ne Tsohon Shugaban hukumar EFCC na rikon kwarya ya yi karin haske kan rasa aikinsa.
Wasu matasa a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba sun yi kira ga gwamnati ta soke Hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Matasan, ranar Alhamis 7 ga watan Oktoba, sun yi
An yanke wa ƙwararren ɗan kwallo, Jacob Wisdom Chukuemeka hukuncin daurin shekaru 12 kan laifuka masu alaka da damfara ta intanet da mallakar kudaden haram.
Lauyoyin da suka tsayawa Gwamnatin kasar Amurka a shari’ar Ramon Abbas suna so a daure shi. Ana tuhumar Ramon Abbas watau Hushpuppi da damfarar mutane daloli.
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta wanke tsohon shugaban hukumaer EFCC, Ibrahim Magu daga zargin da ake masa na yin awon gaba da wasu kudaden kasa.
Sanata Chimaroke Nnamani yace ‘yan adawa da masu neman ci masa mutunci na yada labarin karya a kansa da sunan FBI ta gano Nnamani ya saci kudi a sa’ilin mulki
Mun ji yadda aka kama wani tauraro da hodar iblis a filin jirgin sama a garin Legas. NDLEA tana cigaba da kokari wajen yakar masu fataucin kwaya a Najeriya
Hukumar EFCC
Samu kari