Hukumar EFCC
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa watau EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumarsa na sane ta bari tsarin sauya naira ke tafiya babu ƙame.
Hukumar yaki da nasu cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ta gano makudan kuɗi a gidan Tinubu.
Wata kotun sauraron laifuka na musamman a Legas ta yanke wa Dr John Abebe, sirikin tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo daurin shekaru bakwai a gidan yari
Hadimin shugaban Najeriya, Malam Bashir Ahmaad ya na ganin wasu masu tir da tsarin canjin kudi sun tara makudan kudin da ba za su iya maida su bankin CBN ba.
An kama wani mutumin da ke ikrarin cewa, shine shugaban hukumar EFCC, don haka ya karbi kudade masu yawa a hannun wani mutum don ya taimaka masa a kasar nan.
Gwamnatin Kogi ta yi wa Abdulrasheed Bawa raddi, ta ce EFCC tana da mugun nufi a kan Mai Girma Gwamna. Kingsley Fanwo ya zargi hukumar EFCC da biyewa ‘Yan adawa
Hukumar EFCC ta daukaka kara kan hukuncin da ke tura shugaban EFCC magarkama saboda zargin saba umarnin kotu a lokuta mabambanta a kwanakin nan kan wata kara.
Hukumar EFCC ta samu nasara daga karshe wajen damke Sanata Peter Nwaboshi wanda ya gudu bayan yanke masa hukuncin da kotu ta yanke masa na daurin gidan yari.
An kama waus manajojin banki da laifin boye sabbin Najeriya da aka basu don su rabawa mutane a kasar nan. An bayyana yadda suka shiga hannu a wannan lokacin.
Hukumar EFCC
Samu kari