Hukumar EFCC
Mohammed Umar Abba ne shi ne ke da matsayin shugaban riƙo na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annati (EFCC), tun a lokacin da aka dakatar da.
Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban Hukumar Yaki da Rashawa da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa, ya isa ofishin Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umurnin dakatar da shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ne don zarginsa da aokata ba dai-dai ba.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC).
Abdullahi Ganduje, ya bukaci babbar kotun jihar Kano da ta hana hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) gayyata ko bincikensa a kan bidiyonsa na daloli.
Sanata Orji Kalu ya sharbi kuka yayin da ya bayyana irin wahalar da ya sha duk da kuw ashi ba barawo bamne amma aka yi masa sharri a lokacin da ya sauka mulki.
Wata kotun da ke zamanta a birnin Tarayya ta tasa keyar wani matashi mai suna Ndubisi Success zuwa ofishin EFCC don koya masa amfani da rashin amfanin damfara.
Haruna Garus Gololo wanda yana cikin manyan jam’iyyar APC a Bauchi ya ce akwai bukatar EFCC ta binciki jami’an gwamnatin da suka yi aiki da Muhammadu Buhari
Kungiyar HURIWA ta musanta raɗe-raɗin dake yawo cewa tsohon gwamnan jihar Enugu ya yi layar zana don gudun EFCC ta nemi titsiye shi kan wasu kuɗi da ya wawure.
Hukumar EFCC
Samu kari