Hukumar EFCC
Babbar Kotun Abuja ta kori karar da hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa EFCC ta maka tsohon gwamnan Imo, Rochas Okorocha bisa zargin zamba cikin aminci.
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC), ta sanar da kamar wasu 'yan kasar China har su 13 bisa laifin hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba a jihar Kwara.
‘Dan takaran APC a Kano, Abdulsalam Abdulkarim Zaura da EFCC ya dauki Lauya kuma ya yi nasarar dakatar da sauraron kararsa. Kotu ta ce sai an jira kotun koli.
A karon farko tun bayan naɗa shi a matsayin mukaddashi, shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da shugaban hukumar EFCC na ƙasa, Abdulkarim Chukkol a Aso Rock Abuja.
Gwamnatin Benuwai ta kafa kwamiti na musamman da zai binciko kayan da aka sace. Kwamitin da Gwamna ya ba aiki sun yi gaba da motocin Ortom kwanaki da barin ofis
Dazu aka ji NDLEA ta yi nasarar kamo wasu gungun mutanen da ke da hannu a fataucin kwayoyi. A wadanda ake zargi su na fataucin kwayoyi har da ma'aikatan coci
Muhammed Adamu Bulkachuwa ya dumfari kotu saboda a tsaida hukumomi daga bincikensa bayan ya nemi ya jefa mai dakinsa watau Zainab Bulkachuwa a cikin matsala.
Za a binciki Dala miliyan 10 da gwamnati ta kashe a kwangilar gas. Sannan Majalisar Dattawa ta soki Muhammdu Buhari bisa jinginar da tashoshin jiragen sama.
A karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, Gwamnatin jihar Kano ta shigar da takarda a kotun kan shari’arta da hukumar EFCC v Abdullahi Ganduje a bidiyon dala.
Hukumar EFCC
Samu kari