Hukumar EFCC
Femi Falana (SAN) ya buƙaci hukumar yan sandan farin kaya ta gaggauta kammala bincike kana ta gurfanar da dakataccen shugaban EFCC, Bawa da Godwin Emefiele.
A kusan watansa na farko da Shugaba Tinubu ya yi a ofis, ya aiwatar da wasu muhimman ayyuka da suka girgiza kasa, inda har yanzu 'yan Najeriya ke shaida wasu.
Dubun wani sanatan bogi ta cika bayan ya faɗa hannun jami'an hukumar hana cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC). An cafke shi ne bisa zargin damfarar har €5.7m.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana shirin sake binciken faifan bidiyon dala bai dame shi ba ko kadan don akwai matakai kafin tabbatar da hakan.
Wata babbar kotun da ke zamanta a Abuja ta umarci wani matashi mai suna Okwo Mark ya share hukumar EFCC har na kwana 3 bisa zargin damfara da shigan jami'in FBI
Wata Majiya mai ƙarfi ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban Hukumar Yaki Da Masu Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa.
Dakataccen shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Abdulrasheed Bawa, yana tsare a hannun rundunar ƴan sanda ta DSS sati ɗaya bayan cafke shi.
Yayin da ya shafe tsawon mako daya a tsare, binciken DSS ya kai ga na kusa da AbdulRasheed Bawa. Sannan na hannun daman tsohon Shugaban EFCC sun amsa tambayoyi.
Hakeem Odumosu, tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, ya ƙaryata labarin da ake yaɗawa kan cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa shi shugaban EFCC.
Hukumar EFCC
Samu kari