Hukumar EFCC
Hukumar EFCC na cigaba da bincike kan badakalar N44bn da aka bankado a ma'aikatar jin kai da yaki da talauci. Hukumar ta fara bincikar bankuna uku.
Jami'an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC sun samu bayanan da suka dace kan binciken da suka fara na karkatar da makudan kuɗi a karkashinta.
Hukumar Yaki da Cin Hanci, EFCC ta ba da belin tsohuwar Ministar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouk a daren jiya Litinin 8 ga watan Janairu a Abuja.
Ba tare da wani bata lokaci ba, Betta Edu ta burma hannun hukuma domin bincike. Ministar fada ragar EFCC awa 24 bayan dakatar da ita a kan zargin karkatar N585m.
Rahoton da muke samu yanzu na nuni da cewa Betta Edu, ministar ayyukan jin kai da kawar da fatara da aka dakatar ta isa shelkwatar hukumar EFCC da ke Abuja.
Tsohon gwamnan CBN ya yi galaba a kan hukumar EFCC da aka je kotu. EFCC mai yaki da rashin gaskiya ba ta ji dadin gaskiyar da kotun tarayya ta ba Godwin Emefiele ba.
Ministan harkokin gida, Olubunmi Tunji-Ojo bai so a alakanta shi da Betta Edu wanda Bola Tinubu ya dakatar daga aiki, a cewarsa ba a ba shi kwangilar gwamnati ba.
Hukumar EFCC za ta yi wa Betta Edu tambayoyi a lokacin da ba a gama binciken Sadiya Umar-Farouk ba bayan tsohuwar ministar jin-kai ta ce ba ta da cikakken lafiya.
Dakatacciyar Ministar Tinubu, Dakta Betta Edu ta gamu da cikas bayan an hana ta ganin Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock a yau Litinin a birnin Abuja.
Hukumar EFCC
Samu kari