Hukumar EFCC
Jami'in kamfanin Binance da aka tsare ya dauki matakin shari'a kan mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu da hukumar EFCC.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya dauko bincike kan basussukan $7bn da tsohon gwamnan babban bankin, Godwin Emefiele, ya bari. EFCC na cikin masu bincike.
A Najeriya an taba tuhumar manyan jami'an tsaro da laifuffuka da dama da suka ya saɓawa dokokin kasar musamman ta bangaren almundahana da makudan kudi na al'umma.
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja akan zargin satar Naira biliyan 3.
Tsohon Atoni-janar, Michael Aondaokaa ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi kokarin janye karar da ake yi kan Murtala Nyako.
Hukumar EFCC ta musanta cewa ya bukaci tsohon Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris da ya saka sunan tsohon Ministan kudi da wasu a tuhumar da ake yi masa.
Hukumar yaƙi da marasa gaskiya EFCC sun cafke Kayode Cole, wanda ake zargin ya yi barazanar ganin bayan shugabanta na kasa, Ola Olukoyede, a watan Fabrairu.
Hukumar EFCC ta sake bankado da maganar karkatar da kudin makamai da ake zargin tsohon shugaban PDP, halliru Bello a mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Gwamnatin jihar Kogi ta fito ta kare tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da N100bn da hukumar yaki da rashawa ta EFCC ke yi masa.
Hukumar EFCC
Samu kari