Hukumar EFCC
Shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci a Najeriya, Ola Olukoyede, ya nuna muhimmanxin hadin kai a yakin da ake yi kan masu aikata laifuffuka.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu korafi kan zargin wani Kansila da cin zarafin Naira. An bukaci ta yi bincike tare da daukar mataki.
A labarin nan, za a ji cewa Mai Shari'a Peter Lifu na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya bayyana matukar takaici a kan shari'ar tsohon gwamna, Gabriel Suswam.
Hukumar KTPCACC ta fara bincike kan yadda aka yi sama da fadi da kudi N188m a shirin tallafin taki da kudin makarantu a Katsina, an fara dawo da kudin.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta sake gurfanar da Minista a lokacin Obasanjo, Olu Agunloye gaban kotu.
Babbar Kotun Jihar Katsina ta yanke wa Rabiu Matazu hukuncin daurin shekaru biyar a gidan yari bayan kama shi da laifin karkatarda kudin haya N305,000.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ICPC ta samu nasara a kotu bayan wasu jami'an gwamnatin Kano sun kai ta kotu domin hana ta gudanar da binciken tallafin karatu.
Wata kotu ta musamman da ke zamanta a jihar Legas, ta amince da bukatar da tsohon babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya gabatar a gabanta.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar hukumar ICPCta bayyana dan Majalisar dokokin Filato, Adamu Aliyu ruwa a jallo kan damfarar N73m.
Hukumar EFCC
Samu kari