Hukumar EFCC
EFCC ta kama Hamisu Breaker da G-Fresh kan likin Naira a wajen biki, inda kotu ta yanke musu hukuncin daurin watanni 5 ko biyan tarar N200,000 kowannensu.
Kungiyar AEISCID ta bukaci gwamnan Ebonyi ya kori sakatariyar gwamnatin jihar, Farfesa Umezuruike bayan kotu ta kwace N1bn da ake zargin na sata ne.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa ana bincikar wasu gwamnoni a Najeriya.
Babbar kotun tarayya da ke Maitama Abuja, ta yi hukunci kan bujatar da.tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya gabatar a gabanta ta neman a sakar masa fasfo.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya yi nasara a kotu bayan ta wanke shi daga zargin hukumar yaki da cin hanci da rashawa.
Shugaba Goodluck Jonathan ya zargi Muhammadu Buhari da gallazawa jami'an gwamnatinsa kan zarginsu da hannu a badakalar Malabu da aka yi a shekarun baya.
A wannan labarin, za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta zargi tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da barazana ga shaida a shari'arsa.
Shaidan gwamnati ya bayyana cewa an cire N1.09bn daga asusun gwamnatin Kogi cikin kwana uku, inda aka saba dokar CBN ta cire kuɗi, a shari'ar Yahaya Bello.
Za a ji cewa kotu da ke zamanta a jihar Borno ta kawo karshen shari'ar Mama Boko Haram da sauran mutane 2 da ake zargi da amfani da kamfaninsu wajen damfara.
Hukumar EFCC
Samu kari