Daukan aiki
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwa mai muhimmanci game da adadin wadanda suka cike fom din neman aikin da kuma ranakun fara tantace wadanda zaa
Wata mai aiki mai suna Blessing, ta arce da kudi da sarkokin kimanin miyan goma sha hudu (N14m) daga gidan maigidarta dake unguwar Victoria Island, jihar Legas.
Hukumar kula da ma'aikata na Jihar Kano ta sallami a kalla mutane hudu daga aiki saboda samunsu da gabatar da takardun bogi da yin karya a wasu bayanansu, Vangu
Sanatoci a wani zama sun samu sabani biyo bayan kawo batun rashin adalci a daukar ma'aikata da rundunar sojin Najeriya ta aiwatar a kwanakin baya. An kare taro
Hukumar yan sandan kasar nan ta bude sahfin yanar gizo da zaka nemi aikin jami'in dan sanda, daga yau 29 ga watan nuwamba, 2021, zuwa mako shida masu zuwa.
Wasu batagari sun yi kutse a shafin yanar gizo na gwamnatin jihar Delta, sun fara damfarar masu neman aikin gwamnati. Sun sanya kudin mayar da fom har N8,500.
Wani dan Najeriya ya nuna karamci ga wata budurwa wacce ta damfare shi N500,000 tun shekaru 5 da su ka shude. Ikechukwu Diamond, a cikin wata wallafa mai tsawo
Gwamnatin Najeriya na daukar ma'aikata, ciki har da aikin soji da kuma wasu manyan ayyuka a jihar Kaduna. Mun tattaro muku dukkan ma'aikatun da ke daukar aiki.
Rundunar sojin Najeriya ta fitar da jerin mutanen da za ta dauka cikin aikin sojin sama. Ta bayyana abubuwan da ake bukata duk wanda aka zai tanada kafin zuwa h
Daukan aiki
Samu kari