Daukan aiki
Wata budurwa yar Najeriya ta sharbi kuka a wani bidiyo da ta nada a wurin aiki ta wallafa a shafin TikTok tana cewa ta gaji da aiki a Hadadiyar Daular Larabawa.
Shugaban kamfanin Ɗangote Group, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ce sabuwar matatar man fetur din da aka kammala za ta samar da dumbin ayyuka yi ga 'yan Najeriya.
Masu neman aiki sun yi masa gayya a tashin farko, shafin NDLEA ya birkice. NDLEA mai yaki da safarar miyagun kwayoyi ta ce yanzu an shawo kan wannan matsala.
Mamallakin kamfanin Twitter, Elon Musk, ya gyara ofisoshin kamfanin inda ya mayar dasu tamkar dakunan otal. Yace dole ne aiki tukuru ko ya sallami ma’aikacin.
Hukumar NSCDC a Najeriya ta sanar da fara daukan sabbin ma'aikata a shekarar 2022. Hukumar ta umurci masu sha'awar shiga aikin su garzaya shafina na intanet.
A 2023, Gwamnatin Najeriya za ta dauki mutum miliyan 2 domin suyi mata aiki na musamman. Kwamishinan Hukumar kidaya ta kasa na reshen Ekiti ya bayyana wannan.
Manyan malaman lafiya da Ma’aikatan cibiyoyin bincike za su tafi yajin-aiki. Kungiyar su suna neman ragowar 40% na alawus din shiga hadari da suke bin gwamnati
Wani matashi mai suna Oludare Alaba ya bayyana cewa shine mutumin da aka gani cikin bidiyo ya je jami'ar fasahar Ladoke Akintola University (LAUTECH) ya tada
Rundunar yan sandan Najeriya ta dakatar da wasu jami'anta biyu da aka gani a wani bidiyon Tiktok da ya bazu saboda saba dokar amfani da soshiyal midiya ta rundu
Daukan aiki
Samu kari