Kasar waje
Kasar Isra'ila ta kashe Falasdinawa 198 a wani harin ramuwar gayya bayan kungiyar Hamas ta kai musu harin makaman roka wanda ya yi ajalin mutane da dama.
Rundunar 'yan sanda a jihar Jigawa ta kama wani dan Jamhuriyar Nijar, Bilal Faraji da wasu mutane biyar kan zargin safarar muggan makamai da kuma sata.
Sojin Jamhuriyar Nijar sun zargi kasar Faransa da kulla musu sharri don hada su fada da kungiyar ECOWAS inda ta ce su ke kawo musu ta'addanci a kasar.
Mutumin da ya sauya sifarsa ta hanyar siyan tufa mai kama da siffar kare ya sha mamaki, dabbobi ba sa wasa da shi. Ya bayyana irin halin kuncin da yake ciki.
Duniya da fadi yayin da wani matashi mai suna Sohib Ahmad ya siya wa budurwarsa makeken fili a duniyar wata mai girman eka daya don burge ta a Pakistan.
Sojojin mulkin Burkina Faso sun dakile yunkurin da wasu su ka yi na kifar da gwamnatin Kyaftin Ibrahim Traore a kasar bayan hawan shi mulki a shekarar 2022.
Biki ya zama filin kuka yayin da gobara ta tashi ta hallaka mutane sama da 113 a wani yankin kasar Iraki da ke yankin Larabawa. An bayyana yadda ta faru.
Kasar China ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga malamar Musulunci a yankin Uyghur marasa rinjaye a kasar kan zargin tayar da tarzoma da barazana ga tsaron kasar.
Ghana ta kudiri aniyar taimakawa Najeriya da wutar lantarki bayan kasar ta fuskanci lalacewar wutar har sau biyu a cikin mako daya wanda ya yi sanadin daukewar wutar
Kasar waje
Samu kari