Kasar waje
Hafiz Naeem Ur Rehman ya ki yarda ya tafi majalisa, yake cewa murdiya aka yi domin ganin ya lashe zabe. Hafiz Naeem Ur Rehman ya ce ba zai hau kujerar haram ba.
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth ya zargi wasu 'yan jihar da kokarin kawo tsaiko a gwamnatinsa wurin hadin kai da wasu makiyaya 'yan kasar Nijar.
Kusan dukkan Arewacin Najeriya ne suka rasa samun hannun jarin turawa a shekarar da ta gabata saboda wasu dalilai. An bayyana kadan daga dalilan da suka ja.
An zargi golar Ivory Coast da sanya guraye a wasan karshe da suka buga da Najeriya a kwanakin baya da suka gabata. An bayyana gaskiyar abin da kr faruwa.
Shugaba Bola Tinubu zai tafi kasar Habasha don halartar babban taron kungiyar Nahiyar Afirka (AU) a karo na 37 a birnin Addis Ababa da ke kasar a gobe Alhamis.
'Yan wasan Super Eagles za su samu goyon bayan mataimakin shugaban kasa a wasan karshe na AFCON da ake bugawa a halin yanzu. AN bayyana yadda aka yi.
Dillalan tabar wiwi a kasar Moroko sun ce sun yanke hulda da Isra'ilawa saboda gallazawa 'yan Falasdinu a kwanan nan bayan barkwar yaki a yankin.
Shugabar kasar Hungary, Katalin Novak ta ajiye mukaminta na shugabancin kasar a yau Asabar 1 ga watan Faburairu bayan cece-kuce kan yafiya ga wani mai laifi.
An shiga jimami a kasar Namibia biyo bayan rasuwar shugaban kasar. Hage Geingob ya yi bankwan da duniya ne sakamakon ciwon cutar sankara da yake fama da shi.
Kasar waje
Samu kari