Kasar waje
An ga wani bidiyon wani mutumin da ke jan sallah ya mutu yana tsaka da sallah a wani masallaci a kasar Indonesia. An ga lokacin da aka ci gaba da sallah.
Wata budurwa, Zeinab Khenyab a kasar Iran ta fuskanci daurin shekaru biyu a gidan kaso bayan ana zagin ta wallafa hotonta ba tare da sanya dankwali ba.
Akwai dalibai 15, 000 da suke karatu a jami’o’in da aka tsaida karbar takardar shaidarsu a Benin. Kungiyar NANS ta roki gwamnatin Najeriya ta guji yin kudin goro.
A duk kasashen nahiyar Afrika yanzu babu mai kudi kamar Johann Rupert. Mun kawo takaitaccen tarihin Johann Rupert da yadda ya sha gaban Dangote a sahun Attajirai.
Mun tattaro hamshakan Attajirai a shekarar 2024 bayan Elon Musk da Mark Zuckerberg. Arzikin manyan masu kudi 10 da ake ji da su a duniya ya karu a bana.
Ana cikin bikin tunawa da mutuwar Qasem Soleimani sai aka kai mummunan harin bam wanda ya hallaka mutum 103 a birnin Iran. Ana ta tunawa da Qasem Soleimani a duniya.
Isra'ila ta hara sabon roka a kasar Lebanon yayin da take ci gaba da kai hari kan Hamas. An ce ta kashe mataimakin shugaban Hamas a cikin makon nan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sha alwashin inganta wutar lantarki yayin da aka shiga shekarar 2024, Bola ya ce wutar za ta wadata a ko ina a fadin kasar.
Shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye ya bukaci jefe 'yan luwadi a kasar inda ya ce ba ya bukatar tallafin manyan kasashen Yamma kan sharadin luwadi.
Kasar waje
Samu kari