Kasar waje
Gwamnatin tarayya ta yi bayani kan dan kasar waje da ake zargi da raba tutar Rasha ga masu zanga zanga, ta kwato kudin kirifto N83bn da aka turo ga matasa.
Gwamnatin tarayya ta kafa sabuwar dokar hana likitoci tafiya kasashen waje domin yin ayyuka. Ministan lafiya, Farfesa Muhammad Pate ne ya fadi haka.
Shugaba Bola Tinubu ya amsa gayyatar shugaban kasar Equatorial Guinea, Teodoro Obiang Nguema na kai ziyarar kwanaki uku domin sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi.
Babban sufen ƴan sandan Najeriya ya bayyana cewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kullla rikicin Sudan ya shigo Najeeiya domin shirya yadda za a ruguza ƙasar nan.
Wata mata mai suna Ella Jeffery ta dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da hukumar shige da fice da ta kasa bayan yaga fasfon mijinta.
Gwamnatin Poland ya buƙaci mahukuntan Najeriya su yi hakuri su sako ƴan kasarta bakwai da jami'an tsaro suka kama ds laifin ɗaga tutar Rasha a Kano.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa za su cigaba da zama da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso domin dawowa ECOWAS inda ya ce za su inganta tsaro.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan mutuwar tsohon shugaban CAF Issa Hayatou. Marigayi Issa Hayatou ya rike mukaddashin shugaban FIFA.
Shugaban hukumar kwastam na ƙasa, Bashir Adeniyi ya ce ana sa ran za a samu saukar farashin kayayyaki a nan ba da jimawa ba yayin da aka dakatar da haraji.
Kasar waje
Samu kari