Kasar waje
Dan jarida mazaunin Burtaniya, Jaafar Jaafar ya fadi illar da tsohon shugaban DSS, Yusuf Bichi ya yi ga hukumar lokacin shugabancinsa kafin ya yi murabus.
Gwamnatin Najeriya ta sake turawa yan kasar Poland da jami'an tsaro suka kama bisa zargin daga tutar Rasha a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Arewa.
Wani magidancin mai suna Yahaya Nafi'u da ke birnin Ilorin ya bukaci al'umma su taimaka masa saboda halin da ake ciki bayan matarsa ta haifi jarirai 11.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar kasashen Musulmi su fara daukar matakin kawo ƙarshen ta'addancin Isra'ila a kasar Falasɗin.
Jami'an tsaro a Paris, kasar Faransa sun cafke shugaban kamfanin Telegram, manhajar da a yanzu ke kan ganiya saboda amfaninta wajen harkar 'mining.'
Cibiyar Aviation Safety Round Table Initiative ta bukaci hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun kan kama jiragen Najeriya a ketare.
Kamfanin Zhongshang Fucheng ya sake kwace jirgin sama mallakin gwamnatin Najeriya a kasar Canada. Kamfanin ya sha alwashin ci gaba da kwace kadarorin Najeriya.
Najeriya ta fuskanci zanga-zanga a wannan wata kan tsadar rayuwa, mun harhaɗa maku wasu ƙasashe da aje ganin suna da rahar rayuwa a Afirka a bana 2024.
Kamfanin Zhongshan Fucheng Industrial Investment and Co. ya sake kwace karin kadarorin kasar nan da ke Liverpool a Ingila biyo bayan umarnin kotu.
Kasar waje
Samu kari