Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC ta sake magantuwa kan batun kudin fom din takara shugaban kasa, inda tace sam batun N100m ba komai bane, kuma APC bata yi kuskure ba ko kadan.
Yan Najeriya sun soki mawaki Daudu Kahutu Rarara, kan sabuwar wakar da ya yi na sukar gwamnatin ubangidansa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rashin tsaro.
FCT Abuja - Gabanin zabukan fiddan gwamnin jam'iyyar All Progressives Congress’ (APC), za'a fara sayar da Fam ga masu niyyar takara yau Talata a fadin tarayya.
Farfesa Yemi Osinbajo ya fito takarar shugabancin Najeriya a zaben 2023, ya ce rashin adalci ne ya ce ba zan nemi kujerar Mai gidansa Muhammadu Buhari a APC ba.
Wata tawagar masoyan shugaban ƙasa Buhari ta ayyana goyon bayanta ga tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ta bukaci jam'iyyar APC ta yi mubaya'a.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce yana nan daran a cikin APC ba ya shirin ficewa a yanzu.
Yanzu haka batun siyar da fom din takara na ko wanne mataki na jam’iyyar APC wanda za a fara yau (Asabar) ya tsaya cak sai baba ta gani, The Punch ta ruwaito.
Manyan yan siyasa a jam’iyyun All Progressives Congress (APC) mai mulki da Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa sun fara sauye-sauyen sheka gabannin 2023.
Wata sabuwa ta sake kacamewa a gidan Buhari inda hankula suka tashi a sakateriyar jam'iyyar APC ta kasa a ranar Juma'a sakamakon hukuncin shugaban jam'iyyar.
Jam'iyyar APC
Samu kari