Jam'iyyar APC
Sanata Babafemi Ojudu ya fadi abin da ya sa a karshe za a ji Yemi Osinbajo ya lashe zaben fitar da gwani a jam’iyyar a APC. Hakan na zuwa ne ana shirin zaben.
An wayi gari da samun labari mai daukar hankali, inda Adamu Garba, dan takarar shugaban kasa a APC ya bayyana ficewarsa daga jerin 'yan takara tare da barin jam
Dan takarar shugaban kasa kuma tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Sarki, ya samu damar ganawa da wakilan jam’iyyar PDP a Legas, inda ya roke su akan s
Hadimin Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad ya yi murabus daga mukaminsa biyo bayan umarnin da shugaban kasa ya bayar ga mukarrabansa a yanzu.
Ministan harkokin Neja Delta Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus bisa umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya shiga takara a zaben 2023 mai zuwa..
Godswill Akpabio, Ministan harkokin Neja Delta ya ce abinda ya sanya shi barin jam’iyyar PDP don ya koma APC a shekarar 2018 shi ne ganin gaskiyar Shugaban Kasa
Asiwaju Bola Tinubu, daya daga cikin 'yan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki ya magantu kan abin da zai yi idan ya fadi a zaben fidda gwani na APC
Wasu 'Yan majalisar Kano, Abdullahi Iliyasu Yaryasa, (Tudun Wada), Muhammad Bello Butu Butu, (Tofa/Rimin Gady), da Kabiru Yusuf Ismail (Madobo) sun koma APC.
Biyo bayan umarnin shugaban ƙasa,Muhammadu Buhari, a wurin taron FEC na yau Laraba. ministan kimiyya da fasaha ya bi umarni, ya tabbatar da ya yi murabus .
Jam'iyyar APC
Samu kari