Jam'iyyar APC
Abuja - Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa ba zai yiwu Tinubu ya dauki wani Musulmi matsayin mataimakinsa ba a zaben 2023.
Kungiyar tsaffin mataimakan gwamnonin Najeriya karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC sun shawarci uwar jam'iyya tayi watsi da maganar addini da kabi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kungiyar gwamnonin jam’iyyar CP da sauran ‘ya’yan jam’iyyar su hada kai domin tabbatar da nasarar Bola Tinubu, dan taka
APC, PDP, NNPP ADC, LP da dai sauran jam'iyyu duk sun fito da wadanda za su gwabza a zaben na 2023, inda kowace jam'iyya ke ci gaba shirin karbe kujerar Buhari.
Godswill Akpabio, tsohon ministan harkokin Neja Delta, ya lashe zaben fidda ɗan takarar Sanata a jihar Akwa Ibom, yan kwanaki bayan ya janye wa Bola Tinubu.
A jiya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ta musamman zuwa fadar Shugaban na Aso Rock Villa. A nan ne aka yi masa tambaya a kan wanda zai zama mataimakinsa
Sai da aka yi gumurzu kafin a tsaida Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin ‘dan takaran APC. Za a ji irin barazanar da takarar Tinubu ta ci karo da su a hanya.
‘Dan takarar shugaban kasan na APC ya je wajen Yemi Osinbajo ba tare da ya san da zuwansa ba. A tawagar Bola Tinubu akwai Gwamnan Legas, Babajide Sanwo Olu.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari. ya karbi bakuncin ɗan takarar AOC, Bola Ahmed Tinubu, tare da wasu yan tawagarsa guda biyu karon farko bayan lashe tikitin APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari