Jam'iyyar APC
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Kano.
Wani sabon bidiyo na shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, yana tikar rawa a wajen taron kaddamar da manufofin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yadu.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Kano ta kama Aminu Ali Shana, wani jigon jam'iyyar APC bayan an same shi da katin zabe, PVC, a kalla guda 367. An tatt
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa, cire sunan uwar gidan mataimakin shugaban kasa, Mrs Dolapo Osinbajo daga jerin tawagar gangamin kamfen din yada dan
Hon. Ibrahim Ebbo ya bada sanarwar ficewa daga APC a lokacin da ake kamfe. A jawabin da ya fitar, tsohon ‘dan majalisar yace ya canza sheka ne saboda ganin dama
Mun tattaro manyan alkawuran da ke kunshe cikin takardar manufofin ‘Dan takaran APC. Alkawura 10 da Bola Tinubu ya yi sun hada da inganta tattalin arzikin kasa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da damuwar bashin da ake bin Najeriya da yadda 'yan Najeriya ke damun kansu a kai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya na jagorantar taron kaddamar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar a gidan gwamnati dake Abuja...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin kasancewa a sahun gaba wurin gangamin yakin neman zaben ‘dan takarar shugabancin kasa na APC, Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar APC
Samu kari