Jam'iyyar APC
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi umurnin gaggauta kama wani jami’in DSS da ya harbi matashi a Bojude, karamar hukumar Kwami.
Abubauwa na kara lalace wa jam'iyyar APC Mai mulkk a irin jihohi kamar Jigawa a arewacin Najeriya, Kansiloli sun yanke hukuncin tsige ciyaman ɗin Ringim LG.
Yayin da dan takarar gwamnan Katsina a inuwar jam'iyyar APC ke ci gaba da tallata manufofinsa ga masu zabe, ya gamu da gagarumin goyon baya a yankin Mani LG.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya ce idan har Tinubu ya dare kujerar shugaban kasa a 2023, za a taimakawa jihar Jigawa wajen hako danyen man Guri/Malammadori.
Jam'iyyar APC ta yi martani mai zafi game da yadda jam'iyyar PDP da Atiku suka bankado wani sabon batu game da sunan Tinubu na gaskiya, APC ta ce sun makara.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta gamu da cikas a jihar Jigawa yayin da wasu gomman mambobin suka yanke shawarar sauya sheka zuwa APC a Birnin Kudu LG.
Wani hadimin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar wato Shu'aibu Phrank, yayiwa dan takarar jam'iyyar APC, Bola, wankin babban bargo.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana jam'iyyar APC mai mulki da PDP mai adawa a matsayin matattun jam'iyyun siyasa da babu abun kirkin da za su tsinanawa yan Najeriya.
Mai neman zama sanatan Kano ta tsakiya a inuwar jam'iyyar APC, AA Zaƴra ya sha da kyar yayin da wasu yan daba suka kaiwa Ayarin tawagar kamfe ɗinsa hari a Kano
Jam'iyyar APC
Samu kari