Jam'iyyar APC
Yayin da dan takarar gwamnan Katsina na PDP, Yakubu Lado, ke cigaba da yawon neman kuri'un al'umma ya gamu da goyon baya a kananan hukumomin Sandamu da Mai'Adua
Kotun Koli a Najeriya ta zabi ranar 13 ga watan Janairu domin kawo karshen rigima kan tikitin takarar gwamnan jihar Jigawa a inuwar jam'iyar APC mai mulki.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ziyarci fitaccen gwamnan PDP a daidai lokacin da suka gaza sasanta banbancinsu da Atiku Abubakar.
Shugaba Buhari yayi kira ga al'umma jihar Yobe da sauran yan Najeriya su zabi, dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, don zai cigaba da aikin da ya fara
Elisha Ishaku Abbo, Sanatan jam'iyyar APC a Adamawa ya bayyana cewa zai daukaka kara a kan hukuncin kotu da ya haramta masa yin takara a zaben 2023 mai zuwa.
Shugaban Muhammadu Buhari ya tabbatar da bada ilimi mai nagarta shine abu kadai da zai kawo karshen matsalar Boko Haram da ta addabi yakin arewa maso gabas
A farkon nan Asiwaju Bola Tinubu ya zauna da Gwamnonin Jihohin APC da kwamitin da ke taya shi yakin zabe saboda a ga yadda za a shiryawa zaben shugabancin kasa.
Mun kawo jerin Gwamnonin Jihohin da sai sun yi da gaske za su koma mulki a Najeriya. A cikinsu akwai Gwamna Bala Mohammed da Umaru Fintiri a Arewa maso gabas.
Orji Uzor Kalu, bulaliyar majalisar dattawa ya ce Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dan takarar shugaban kasa na NNPP da Peter Obi na jam'iyyar LP na yiwa Tinubu aiki
Jam'iyyar APC
Samu kari