Jam'iyyar APC
Kasa da wata ɗaya tal gabanin zaben shugaban ƙasa da yan majalisun tarayya, Hamza Dalhat, mai wakiltar Batagarawa, Rimi da Charanci ya sauya sheka zuwa PDP.
Ana yaɗa labarun ƙarya akan Asiwaju Bola Tinubu. Hadiminsa ya karyata labaran da ake yadawa a kan cafke motocin kudi daga gidan shi a kan hanyar zuwansu banki.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya daukarwa al'ummar Zamfara alkawarin cewa zai ba bangaren noma da hakar ma'adinai kulawa.
Yan takarar Shugaban kasar shugaban kasar Nigeria sun bayyyanawa yan Nigeria abinda zasuyi a kwana darin farko in aka zabesu a shekarar 2023 a kwana darin farko
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da wasu yan jarida yiwa Nigeria zagon kasa
Kotun zabe dake zamanta a birnin Osogbo, jihar Osun Osun ta shiga zaman yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Osun tsakanin jam'iyyar APC da PDP yanzu haka.
Gwamnan APC a Arewacin Najeriya ya bayyana halin da ake ciki game da jita-jitan wasu gwamnoni na shirin cin dunduniyar Tinubu nan da zaben shugaba kasa na bana.
Dan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana shirinsa ga yan gudun Hijira idan har Allah ya ba shi mulki a zaben 2023.
Naja'atu Mohammed, tsohuwar hadimar Asiwaju Bola Tinubu wacce ta fita daga APC a baya-bayan ta bayyana cewa ta zabi Atiku kan Obi ne don yafi shi karbuwa a kasa
Jam'iyyar APC
Samu kari