Jam'iyyar APC
Yadda sakamakon zaben gwamna ke fitowa daga jihar Gombe, da kuma dan takarar da ke kan gaba tsakanin Inuwa Yahaya da Muhammad Jibrin Dabarde na jam'iyyar PDP.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, na APC ya samu nasara kan babban abokin karawarsa na jam'iyyar PDP, Ladi Adebutu, a zaben gwamnan da aka kammala ranar Asabar.
Sakamakon zaben yan majalisar jihar Osun da aka gudanar ya nuna cewa jam'iyyar PDP ta yi galaba kan APC, ta ci yan majalisu 25 cikin 26 a majalisar dokoki.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu mafi rinjayen kujeru a majalisar dokokin jihar Ekiti yayin zaben da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe mafi rinjayen kujeru a majalisar dokokin jihar Ondo a zaben da aka gudanar a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Sanata Aishatu Ahmed Binani, yar takarar gwamnan jihar Adamawa karkashin inuwar APC, ta ce kuri'u na wurin mata a yanzun, idan suka zabe ta zata samu nasara.
A wannan zaben, jam'iyyar PDP ta samu nasarar samun kujerar farko ta majalisar dokokin jiha bayan da ta lallasa dan takarar jam'iyyar APC a jihar da ke Arewa.
Za ku ji abin da ya faru da masu neman takarar Gwamnonin Jihohi a Najeriya domin yanzu wasu sakamako sun fito daga irinsu Kaduna, Bauchi, Legas, Oyo zuwa Kano.
Ana zaman dar-dar a Kano yayin da jam'iyyar, APC da jamiyyar, NNPP, suka umurci magoya bayansu su mamaye cibiyan tattara sakamakon zabe na jiha don gudun magudi
Jam'iyyar APC
Samu kari