Jam'iyyar APC
Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Edo ta yabawa shugaban kasa, Bola Tinubu kan matakan da ya dauka na cire tallafin mai wanda hakan zai inganta tattalin arziki.
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai kai ziyara ta musamman ga wasu sarakuna a Abeokuta da Ijebu Ode na jihar Ogun yau Alhamis, 29 ga watan Yuni, 2023
Jiga-jigan APC sun fallasa yadda ‘Dan takaran Gwamna, Ovie Omo-Agege ya hada-kai da Jam’iyyar LP. Tsohon mataimakin shugaban majalisar ya yi wa Peter Obi aiki
Jigon jam'iyyar APC, Tein Jack-Rich ya musanta zargin da ake yi na cewa ya bai wa Gbajabiamila cin hancin kuɗaɗe N500 domin a sanya shi cikin ministocin Tinubu.
An kori manyan sakatarorin gwamnatin Zamfara, kuma an tsaida wasu cikin shugabannin gargajiya. Gwamna Dauda Lawal Dare ya soke matakan da gwamnatin APC ta dauka
Yanzu ana maganar wanene zai dare kan kujerar shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa. Sanatoci su na kan gaba wajen neman rike mukami mafi tsoka a mukamai.
An kai karar tsohon karamin ministan albarkatun man fetur na kasa a lokacin Buhari, Timipre Sylva, bisa zargin barazana da rayuwar tsohon kakakin jam'iyyar APC.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shugaban Najeriya ya gana da tsohon shugaban ƙasa wanda ya miƙa masa mulki, Muhammadu Buhari, a birnin Landan na ƙasar Burtaniya.
Jam'iyyar APC
Samu kari