Jam'iyyar APC
An fara rigima a kan wanda zai zama shugaban marasa rinjaye a Majalisar Dattawa. Aminu Tambuwal da su Abdulrahman Sumaila Kawu sun fitar da takardar korafi.
Bello Matawalle ya yi wa Zamfara kar-kaf, ya bar ma’aikata babu albashi, amma ya na rabon kudi. Shugaban APC ya ce ya raba masu N200m domin ayi hidimar sallah.
Jigo a jam'iyyar APC kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi, ya riga mu gidan gaskiya a birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi.
Jerin shaidun da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya gabatar akan Shugaba Tinubu a kotun zaɓen sun bayyana.
Wani sabon rahoto ya nuna cewa akwai yunkuri da ake yi na haifar da gagarumin baraka a majalisar dattawa, inda sanatocin APC 22 ke shirin sauya sheka zuwa PDP.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia, ya kaddamar da kwamitin dawo da kadarorin gwamnati waɗanda yake zargin Ortom da mukarrabansa sun yi sama da faɗi da su.
Ɗan takarar Sanatan ami'iyyar APC, Muhammad Sani Abdullahi ya gbaatr da shaidu shida domin ƙalubalantar nasarar da takardun karatun Lawal Adamu na jam'iyyar PDP
Tsohon kwamishina a jihar Ribas, Augustine Wokocha, ya ce ba ya adawa da yunkurin sauya sheƙar Nyesom Wike daga PDP zuwa APC amma ba zai yuwu ya zama jagora ba.
Kotun sauraran korafe-korafen zabe da ke zamanta a Abuja ta amince da korafin Atiku Abubakar akan Bola Tinubu na shaidar takardun karatu da kuma bautar kasa.
Jam'iyyar APC
Samu kari