Jam'iyyar APC
Sanata mai wakiltar mazaɓar kudancin jihar Ondo, Sanata Jimoh Ibrahim, ya sanar da naɗin mutanen mazaɓarsa 100 a matsayin masu taimaka masa na kai da kai.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sha jifa da ruwan leda kan zargin yi wa jam'iyyar zagon kasa a zaben gwamnan jihar da aka gudanar.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben gwamnan jihar Kano ta zabi ranar Laraba mai zuwa domin yanke hukunci kan sahihancin nasarar Abba Gida-Gida na NNPP.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya daukaka kara zuwa kotun koli don kalubalantar hukuncin kotun zaben shugaban kasa da ta tabbatar da Tinubu.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ondo, ya bayyana dalilin da ya tunzura shi ya yi wa kwamishiniyar mata ta jihar dukan tsiya.
Kotun sauraran kararrakin zabe a jihar Gombe ta rusa nasarar zaben kakakin majalisar jihar, Abubakar Luggerewo inda ta bai wa jam'iyyar PDP nasara.
Kotun sauraron ƙorafe-korafen zabe mai zama a Jalingo, babban birnin jihar Taraba ta kwace nasarar ɗan majalisar jam'iyyar PDP, ta tabbatar da na APC guda biyu.
Tun bayan rantsar da majalisar tarayya ta 10 zuwa yau, jam'iyyun APC, PDP, LP da NNPP sun rasa kujerun mambobin majalisar wakilai 25 da Sanatoci 5.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya daukaka kara zuwa kotun koli don ci gaba da kalubalantar zaben shugaban kasa da aka gudanar.
Jam'iyyar APC
Samu kari