Jam'iyyar APC
Abokin gamin ɗan takarar gwamna a inuwar SDP a zaben gwamnan jigar Ekiti da ya gabata, Ladi Owolabi, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar SDP ranar Alhamis.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta dage dokar hana fita da ta kafa a jihar a jiya Laraba 20 ga watan Satumba bayan yanke hukuncin kotun sauraran kararrakin zabe.
Femi Adesina, kakakin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana wasu daga cikin coci-coci da jam'iyyar PDP da wasu na jikin Buhari a matsayin makiyansa.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi martani kan umarnin da kotun Amurka ta bayar na sakin takardun bayanan karatun Sɓugaba Bola Tinubu.
An yi ta yaɗa wani bidiyo wanda aka yi iƙirarin cewa na ɗaɓ takarar gwamnan jam'iyyar APC na Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ne yake tiƙar rawa bayan nasara a kotu.
Jigon jam'iyyar NNPP, Alhaji Abbas Onilewura ya bayyana cewa son rai irin na Kwankwaso da neman mukamin APC shi ya jawo musu rashin nasara a kotu a Kano.
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa ba ya tsoron ɗaukaka ƙarar da gwama Abba zai yi.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da ɗan takarar jam'iyyar a zaɓen gwamnan Kano, sun yi murnar nasara a kotu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi magana kan hukuncin da kotun zaɓen gwamnan jihar ta yanke na ƙwace nasararsa. Gwamnan ya ce zai daukaka ƙara.
Jam'iyyar APC
Samu kari