Jam'iyyar APC
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya aike da gargadi ga dan takarar gwamnan PDP na jihar Nasarawa.
Za a ji yadda takardun hukuncin kotu su ka birkita magoya baya tsakanin APC da NNPP a Kano. Takardun da aka fitar sun nuna Gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu gaskiya.
Kotun ɗaukaka ƙara ta saki takardun hukuncin da ta yanke kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar Kano, wanda ya tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ondo, ta bayyana yadda Gwamna Rotimi Akeredolu ya kashe N7.3bn ba tare da amincewar majalisar dokoki ba.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa a shirye take ta biɓduk matakin shari'a da ya dace domin kwato kujerar gwamnan Benue a hannun APC.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna karfin gwiwar cewa shine zai lashe zaben da kotun daukaka kara ta yi umurnin a sake a wasu kananan hukumomin Zamfara.
Buhari ya yi ikirarin cewa son fantamawa da tara kudi ko ta halin kaka ya sa ya samu kalubale wajen samun nasara a zaben shugaban kasa na 2003, 2007 da 2011.
Ana bukatar takardun CTC domin jam’iyyar NNPP ta iya daukaka kara a shari’ar Kano. Takardun da ake bukata domin zuwa kotun koli ba su shigo hannun NNPP ba.
Yayin da ake dakon yanke hukuncin shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa, rundunar 'yan sanda ta girka jami'an tsaro a jihar don dakile ta da zaune tsaye.
Jam'iyyar APC
Samu kari