Jam'iyyar APC
Primate Ayodele ya bayyana cewa Gwamna Siminalayi Fubara zai ka.jam'iyyar APC nan gaba kaɗan domim ba zai iya jure faɗansa da ministan Abuja, Nyesom Wike ba.
Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya ajiye kujerar sanata don karbar ta Minista, kaninsa da ke neman kujerar ya janye daga takarar saboda wasu dalilai.
Babbar Kotun Tarayya ta dakatar da hukumar INEC da jam'iyyar PDP kan korar 'yan Majalisar jihar Rivers 27 da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya kai ziyara wurin Shugaba Tinubu kan shirye-shiryen siyasar 2024 da ake shirin gudanarwa a jihar Ondo kwana biyu bayan mutuwar Rotimi.
George Moghalu ya fahimci abin da ya sa mutane ke kuka da gwamnatin Bola Tinubu. Tsohon mai binciken kudin na APC ya ce jama'a sun dauka gwamnatin nan ta dade.
Mutanen da tsohon gwamnan jihar Ondo, Marigayi Rotimi Akeredolu, ya naɗa a muƙamai na ci gaɓa da miƙa takardar murabus bayan rasuwarsa ranar Laraba.
An yi hasashen makomar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP a kotun koli yayin da ake shari'a a tsakanin jam'iyyar APC da NNPP ta kara daukar zafi.
Oluwarotimi Akeredolu Jnr, ɗa ga marigayi tsohon gwamnan jihar Ondo ya ce mahaifinsa ya rasu ne yana cikin bacci a gadon asibitin da yake jinya a ƙasar Jamus.
Hadiman tsohon gwamnan jihar Ondo da ya gabata, Rotimi Akeredolu akalla uku sun aje aiki jim kaɗan bayan rantsar da Aiyedatiwa a matsayin sabon gwamnan jihar.
Jam'iyyar APC
Samu kari