Jam'iyyar APC
Mun kawo abubuwan da za su sa a rika tunawa da tsohon Gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu. Abubakar Malami da kungiyoyin Fulani irinsu Miyetti Allah sun yake shi.
Rahotanni sun nuna cewa kowa ya yi takansa, babu kowa a ofishin gwamnan jihar Ondo bayan samun labarin cewa Gwamna Akeredolu ya cika ranar Laraba.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya girgiza da mutuwar marigayi Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo inda ya bayyana shi a matsayin mutum marar tsoro ko kadan.
Shugaban jam'iyyar All progressives (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya aike da saƙon ta'aziyya kan rasuwar tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Na'abba.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Najeriya kuma gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya yi ta'aziyyar rasuwar gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu.
Dandazon mata sun fito sun yi dafifi domin cigaba da gudanar da zanga-zanga kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa. Sun bukaci ayi musu adalci.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC reshen jihar Kano, na zargin gwamnatin jihar ta NNPP da kokarin karkatar da kudaden kananan hukumomin jihar.
A rahoton nan za a samu labari tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ya tofa albarkacin bakinsa game da shari’ar zaben da ake yi a kotun koli.
Babban 'dan siyasa a Kano da Najeriya, Rt. Hon. Ghali Umar Na’Abba ya mutu a yau. Zuwa yanzu ba a samu cikakken bayani game da mutuwar Ghali Umar Na’Abba ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari