Jam'iyyar APC
Jigon jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi ya bayyana Gwamna Abba Kabir a matsayin wanda ya daga darajar jami'yyar inda ya ce gwamnan ya shiga zukatan mutanen jihar.
Ana zargin cewa jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da Atiku Abubakar na kokarin kwace ragamar shugabancin jam'iyyar domin amfani da damar a zaben 2027 da ke zuwa.
Gwamna Caleb Mutfwang ya bayyana cewa Kotun Daukaka Kara ba ta yi masa adalci ba inda ya roki Kotun Koli da ta ayyana shi a matsayin gwamnan jihar Plateau.
Datatattun ciyamomin kananan hukumomi da kansiloli da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya dakatar sun daukaka kara don neman hakkinsu a kotun da ke jihar Ondo.
Gwamna Biodun Oyebanji na jihar Ekiti ya shaida rantsuwar kama aikin sabbin ciyamomi 38 da mataimakansu, ya ja kunnensu kan sha'anin tsaro a yankunan su.
Babban lauya a Najeriya, Yusuf Nuruddeen ya bai wa sabbin Alkalan Kotun Koli 11 shawara kan tabbatar da hukuncin gaskiya wurin yanke hukunci a kotunan zabe.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi martani kan batun shirin sake tsayawa takarar Atiku Abubakar a zaben 2027. Atiku ya yi takara har sau shida.
Shugaban cocin INRI Spiritual Evangelical, Primate Babatunde Elijah Ayodele, ya yi hasashen ficewar Gwamna Umo Eno daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya dakatar da ciyamomin kananan hukumomi 18 a jihar sa kuma kansiloli 33 kwanaki kadan bayan hawa karagar mulki.
Jam'iyyar APC
Samu kari